ZAUREN VOA: Batun Shaidar Zama Dan Kasa A Ghana, Nuwamba 05, 2023

Medina Dauda

ABUJA, NIGERIA - A shirin Zauren VOA na wannan makon mun duba yadda manyan kasa, sarakuna, ‘yan siyasa daga bangaren gwamnati, da matasa a Ghana suka yi mukabala kan batun shaidar zama ‘dan kasa.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Batun Shaidar Zama ‘Dan Kasa A Ghana, Nuwamba 05, 2023.mp3