Shugaban Hukumar Bayar Da Lamuni Ta Duniya (IMF) Dominique Strauss-Kahn, ya yi murabus daga kan mukaminsa a inda yake a tsare a birni
Babbar Kotun Kasa da Kasa ta shari’ar manyan laifuka ta bukaci alkalai su bayar da sammacin kama shugaban Libiya Muammar Gaddafi.
Wata kungiyar rajin kare hakkin dan adam ta ce yamutsin siyasa a Nijeriya ya hallaka sama da mutane 800 a watan jiya, lokacin da
Majalisar Dinkin Duniya ta ce kudanci da arewacin Sudan sun amince su janye haramtattun dakarunsu daga yankin Abyei mai arzikin man
Sabuwar gwamnatin Ivory Coast ta kai takardar koke a Switzerland ta karar Laurent Gbagbo, ta na neman a yi bincike game
Amurka na nuna damuwarta da yadda ake ta girke askarawa a yankin Abyei na Sudan da ake takaddama a kai.
Babbar Kotu a Ivory Coast ta ayyana Alassane Ouattara a matsayin wanda ya ci zaben shugaban kasa da aka gudanar bara, wanda hakan warw
Shugabannin kasashen duniyar da aka zaba don su taimaki Ivory Coast wajen murmurewa daga wata da watannin da ta yi cikin tashin
Amurka ta daina ayyukan yau da kullum a ofishin jakadancinta da wasu gine-ginen diflomasiyya uku da ke Pakistan, har sai yadda hali ya
Shugabannin kasashen gabashin Afirka na yabawa da kashe Usama bin Laden, wanda rassan kungiyarsa ta al-Ka’ida ta ke ta kai kawo
A kokarinsu na ganin an cigaba da zama lafiya a jihohin Bauchi da Kaduna, shugabannin gargajiya da na siyasa sun yi ta kiraye-kirayen
Hukumomi a Nijeriya na ta tabbatar wa jama’a cewa babu wani hadari wajen fitowa kada kuri’a a zabukan gwamnonin jihohi, duk ko da mum
Babban jami’in harkokin diflomasiyyar Amurka a Afirka, Johnnie Carson, ya ce ya yi takaicin yadda tashin hankali ya dabaibaye zabukan
Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan ya ce za a gudanar da kashi na karshe na zaben Nijeriya kamar yadda aka tsara, duk ko da tashe-tash
Magabatan Nijeriya na cigaba da kiraye-kirayen a zauna lafiya a kai zuciya nisa bayan munanan zanga-zangogin da aka yi ta yi a arewaci
Jiya Litini jami’an hukumar zaben Nijeriya sun ce Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan ne ya ci zaben shugaban kasar Nijeriya, a yayi
Rahotannin da aka samu ya zuwa yanzu sun nuna cewa an gudanar da zaben shugaban kasar Nijeriya cikin kwanciyar hankali, sabanin akasa
Dakarun da ke biyayya ga Shugaban Libiya Muammar Gaddafi sun yi luguden wuta kan inda sojojin ‘yan tawaye su ka ja daga a kusa da
Ministocin kasashen Waje na kasashen da ke kungiyar tsaro ta NATO, na taro a birini Berlin don tattauna salon fafatawarsu a Libiya,
‘Yan Nijeriya na shirin zaben shugaban kasa, a daidai lokacin da wannan kasar da ta fi yawan jama’a a Afirka ke kokarin kawo karshen t
Domin Kari