Hukumar Kiyaye Hadura a Tasoshin Nukiliyar Japan ta daga matakin kasadar yiwuwar hadari a tashar nukiliyar da ta lalace
Sojoji masu yin biyayya ga shugaba Muammar Gaddafi na Libya sun yi barin wuta a kan wuraren da ‘yan tawaye suka ja daga a kusa da
Shugaban dake kan gadon mulki a kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, ya killace kansa cikin wani dakin kankare na karkashin kasa, yayin
Hukumar Jiragen Saman Yakin Nijeriya ta ce daya daga cikin jiragenta kirar jet ya rikito a kusa birnin Kano na arewacin Nijeriya,
Kamfanonin Amurka da ke kasar China sun ce suna samin cigaba, to amman sun damu da yadda aka kafa dokokin da su ka ce na nuna fifiko
Dakarun da ke biyayya ga Shugaban Libiya Muammar Gaddafi a sun sake kaddamar da harin jiragen sama kan garin Ajdabiya da kafin
Hukumomi a Japan sun ce yawan tururi mai guban da ke sacewa daga tashar makamin nukiliyar da girgizar kasa ta yi wa illa har wani sashe
Rahotanni daga kasar Sudan na cewa jami’an tsaron kasar Sudan sun yi amfani da kulake wajen dukan dubban masu zanga-zangar kin jinin
Kumbon zuwa sararin Subahana na Amurka mai suna “space shuttle Discovery” ya kammala aikinsa a Tashar Sararin Sama ta Kasa da Kasa
Wata kungiyar rajin kare hakkin dan adam da ke Amurka ta ce tashe-tashen hankula masu nasaba da siyasa da kuma rashin bin diddigin aika
Jama’a a Ivory Coast suna fama da rikicin siyasar kasar, inda aka fara fuskantar karancin man fetur da kuma rufe gidajen jarida takwas.
Amurka ta ce ta na tattaunawa da kawayenta game da zabin daukan matakan soji kan Shugaban Libiya Moammar Gaddafi
Da Canada da Burtaniya sun tura jiragen sama zuwa, Tripoli, babban birnin kasar Libiya a yau Alhamis,
Wata babbar kotu a Nijeriya ta yanke hukuncin cewa gwamnonin jihohi biyar na jam’iyya mai mulki, ba su bukatar shiga zabe
Sarki Abdallah na Saudiyya ya kara yawan kudin da ake kashewa a kasar kan abubuwan more rayuwa, bayan dawowarsa
‘Yan sandan kwantar da tarzomar Girka sun fafata da masu zanga-zanga yau a Laraba, a yayin da dubban mutane ke zanga-zanga
Yau birni na biyu mafi girma a duk kasar New Zealand, wanda ake kira Christchurch, yana kwance male-male
Amurkawa na shagulgulan Hutun Karrama Shugabannin kasar a yau Litini, inda su ke girmama biyu daga cikin shugabannin kasar
Shaidun gani da ido a babban birnin kasar Libiya, Tripoli, sun ce an banka wa gine-ginen gwamnati wuta
Jami’an tsaro a Bahrain sun yi ta harbe-harben gargadi a lokacin da jama’ar das u ka taso daga wurin jana’iza su ka yi kokarin
Domin Kari