Anyi janaaizar Ooni na Ife Oba Okunade Sijuwade Olubose na 2 a fadar sa dake Ile-Ife a jihar Osun bayan da aka yi masa adduoi.
Biyo bayan gargadi da hukumar bada agajin gaggawa NEMA ta bayar ga al’ummomin dake zaune a gefen kogin Benue a bisa ambaliyar ruwa daga tafkin Lagbo dake kasar Cameroun Hukumomi sun fara daukar matakan kare rasa rayuka da dukiyoyi.
A tataunawar da Mamud Lalo yayi da Barister Abdullahi Dan Wanka na cewa ko akwai wata doka game da wannan sako ruwan da kasar Cameroon zata yi wanda zai shigo Najeriya? Sai ya amsa da cewa.
Watanni ukku sunyi yawa wajen yaki da kungiyar boko haram, kamar yadda Kaftin Abdullahi Bakoji Adamu Mai ritaya ya shaidawa mamud Lalo a cikin hirar da suka yi.
Sanin kowa ne kwanan yan siyasa a jamhuriyar Niger , basu amince wa juna maimako sai suna kara rarraba kawunan a tsakanin su.
Yan uwa da aboka arziki ne suka yi tutruruwa zuwa tashoshin mota domin binciken halin da yan uwan su da suka yi tafiya suke ciki, bayan da wasu mahara suka tare motocin dake kan hanya, ciki ko har da Adamawa Mass Transit a kauyen Du wanda ke kusa da barikin Ladi inda aka kashe direbobi da kuma fasinjoji kamar yadda wannan direban da ya tsallake rijiya da baya ke cewa.
Kwarai akwai alfanu yakamata a fahinci cewa dai na daya Amurka din nan ita ce tattalin arzikin ta yafi ta kowace kasa karfi a duniya
Wadannan mabaratan sun hada da makafi guragu maza da mata
Amurkawa tunanen su ya banbanta dana yan Najeriya
Amma sakataren kungiyar kiristoci jihar Niger Reverend Joshua cewa yayi kamata yayi malaman addinan su mayar da hankali wajen cusawa jamaa jin tsoron ALLAH.
Sun koka da watsin da gwamnatin jihar Bornon tayi dasu
An dauki irin wannan mataki dai shekaru ukku Kenan ana takaita zirga-zirgan abubuwan hawa a duk lokacin bukukuwan salla zuwa kirismeti
A halin da ake ciki kuma rundunar yan sandar jihar Niger tace ta samu Karin motocin yin sintiri
zamu shigar da kara muna son a gurfanar da jamiaan hukuma a kotu
Gwamnati ta kalubalanci shugabannin addinin musulunci dana kirista
Yanzu dai babban gargadi da hukumomin lafiya keyi
Wannan karon kuma da musalin karfe biyar da rabi na marance ne
Gaskiya sun fara saka da mummunar zare
A makon jiya ne dai Gwamna Abubakar Sani Bello ya sauke shugabannin kananan hukumomin da ya gada daga tsohuwar gwamnatin PDP
Domin Kari