Niger taci bashi lokacin rikon kwarya na Shehu Amadu
Baka da masoyi ko makiyi na din din din.
An tambayi Walid Jibrinabinda zaice game da badakalan dake faruwa a majilisar dokokin Najeriya sai ya amsa da cewa.
Duniya yau abinda ake tutiya dashi demokaradiyya
Akwai wani batu wanda ake zargi shi gwamna El Rufai ya dauko wasu wadanda ba 'yan jihar ba ya basu mukamai ina gaskiyar wannan lamari yake?.
Yau a buda baki dame dame ka saya
Muna cikin damuwa da firgice bisa yadda kudaden shigan jihohi ke samun tasgaro da koma baya
Koda zauran majilisar PDP ce aka dasa wannan ba zai hana mu muzo muyi aikin mu ba
Batun biyan alawus ga masu karamin karfi da sabuwar gwamnatin kasar tace zata fara
Yayin da musulmi ke haraman fara azumin watan Ramadan, da alamu dai kungiyoyi sun fara amsa kiran
Tsohuwar gwamnatin Jahar Niger ta musanta karbo bashin wasu makudan kudade a lokacin da ta ke dab da barin karagar mulki.
Wani daga cikin wadanda hadarin gobarar tankan mai ya afkawa
Ta bar mana bashin kusan biliyan 104
Wakilin Sashen Hausa dake jihar Borno Haruna Dauda Biu ya tattauna da shugaban rundunar sojan Najeriya dake Borno.
Tsoffin gwamnoni da wadanda suka shiga a waren PDP da suka shiga gamayyar APC.
Ko jiya sai da aka samu wani tashin bomb din a wajen binciken ababen hawa
Rundunar sojin Najeriya ta yi fatali da rahoton da kungiyar kare hakkin bil'adama da Amnesty International ta fitar da ke cewa ta yiwa fararen hula dubu bakwai kisan gilla a cikin shekarun da ta kwashe ta na yaki da Boko Haram.
Rudani ya baibaye asibitin kwararru dake yola
Domin Kari