Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yan Niger sun Koka Akan Tsadar Kayan Masarufi Lokacin Azumi


‘’To wadannan kayan masarufi kowa yasan yanzu ba lokacin kayayyakin bane, duk abinda yayi karanci sai yayi tsada koma menene”

Yau a buda baki dame dame ka saya

‘’To abinda na saya abinda kazoo in dan debi haki in dan samu dan tsire na guda ukku in dan saye inyi buda baki dashi muna fata ubangiji ya saukar muna da niima tai ‘’

‘’Nazo sayen shu fomi da lemun tsami da sumanaye da sauran su’’

To suna tabuwa kuwa?

‘’To gaskiya lamurra ba dai kamar yadda aka saba ba’’

Kaje wajen yan lemu da yan gwaba, yan mangwaro?

‘’Ina tare dasu suma abubuwan sun hauhawa’’

Idan aka bi ta mai saye sai kabi ta dan kasuwa mai saye yana saidawa.

Ga dai wasu yan kasuwa.

Ga dai Hassan Maina Kaina da ci gaban rahoton

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG