Hukuncin kotun daukaka kararrakin zaben gwamna a jihar Filato da ke arewacin Najeria ya ba da adadin shari'un gwamnoni 3 kenan da jam'iyyar APC mai mulkin kasar ta sami nasara.
Gwamnatin jihar Filato da ke arewa ta tsakiyar Najeriya ta soma wani yunkuri domin ganin jama’ar jihar sun amfana da ilmi, arziki, wayewa da fasahar ‘yan asalin jihar da ke zaune a Amurka da ma sauran kasashen duniya.
Mayakan Hamas da ke iko a Zirin Gaza sun kai wani mummunan hari da ba'a taba ganin irinsa ba kan Isra'ila, inda suka harba daruruwan rokoki a wurare daban-daban na Isra’ila.
A cikin gwamman shekaru da suka gabata, an yi tsallen murna da kasancewar akasarin kasashen yankin Afirka ta yamma da ta tsakiya sun kama turbar tsarin dimokaradiyya, wanda ke samar da shugabannin kasashe na farar hula ta hanyar zabe.
Domin Kari