Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ganawar Buhari Da Trump

Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da Shugaban Amurka Donald Trump a birnin Washington, D.C.a ranar 30 ga watan Afrilun 2018. Wannan ziyarar na zuwa ne bayan kwashe shekaru da dama ana kyakkyawar dangantaka tsakanin kasashen biyu saboda irin manufofin da kowanensu ya sa a gaba da kuma neman taimakon Amurka wajen yakar ta’addancin Boko Haram.

Tattaunawa kan Ziyara Shugaba Buhari a Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:18 0:00
Hirar Muryar Amurka Da Buhari Bayan Ganawarsa Da Trump
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:50 0:00
Karin bayani akan Ganawar Buhari Da Trump >
XS
SM
MD
LG