Accessibility links

A Gabashin Dajin Sambisa 4, ga Yuni 2014


Babban hanyar mota da ta hada Gombi da Hong,Uba, Michika, Gulak da Madagali,a gefen gabashin dajin Sambisa wanda ya zama sansanin 'yan Boko Haram.Maharan sun koma ta gabashin daji domin samu mafaka a daji da kuma tsaunuka, daga nan ne 'yan Boko Haram suka kaiwa jama'ar Madagali hari.

XS
SM
MD
LG