Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: LIBERIA Tsohon Shahararren dan Wasan Kwallon Kafa, George Weah ya Bayyana Shirinsa na Shiga Takarar Shugaban Kasar Liberia

VOA60 AFIRKA: LIBERIA Tsohon Shahararren dan Wasan Kwallon Kafa, George Weah ya Bayyana Shirinsa na Shiga Takarar Shugaban Kasar Liberia
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa, George Weah ya bayyana shirinsa na shiga takarar shugaban kasar Liberia ta shekara mai zuwa, wanda shine karo na biyu da ya shiga takarar.

XS
SM
MD
LG