Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZIMBABWE: Mulkin Shugaba Robert Mugabe


ZIMBABWE: Mulkin Shugaba Robert Mugabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:03 0:00

Da alamun mulkin shekaru kusan 40 na shugaba Robert Mugabe yazo karshe a kasar Zimbabwe, a bayan da sojojin kasar, wadanda acan baya ke yi masa biyayya, suka tsare shi da matarsa, suka kwace gidan telebijin na kasa, suka kuma kewaye ginin majalisar dokoki.

XS
SM
MD
LG