Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Manjo Janar Ibrahim Attahiru, Ya Karyata Abinda Ya Kira Jita Jita


Manjo Janar Ibrahim Attahiru, Ya Karyata Abinda Ya Kira Jita Jita
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:26 0:00

Kwamandan soji mai barin gado Manjo Janar Ibrahim Attahiru, ya karyata jita jita da wasu kafafan yada labaru suke yadawa, kan cewa an koresa daga wiki. Ya mika shuganabancin shiyar zuwa ga Manjo Rogers Nicolas a Maiduguri.

XS
SM
MD
LG