Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya kaddamar Da Jirgin Kasa Mai Zirga-Zirga a Birnin Abuja

Jirgin kasan zai rika jigilar fasinja a cikin birnin Abuja wanda kuma ake sa ran zai hada da tashoshi goma 12. Wannan shine irinsa na farko a yammacin Afirka wanda zai rika yawo cikin gari.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG