Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Daga Cikin 'Yan Boko Haram Da Suka Sace 'Yan Matan Makarantar Chibok

Rundunar ‘yan sandan Najeriya, karkashin jagorancin shugabanta IGP Ibrahim Idris ta sanar da kama wasu kwamandojin kungiyar Boko haram da suka dauki alhakin kai wasu hare-haren kunar bakin wake masu yawa a cikin jihohin Borno da Adamawa. Sun kuma amsa cewa suna da hannu dumudumu wajen sace daliban makarantar Chibok

XS
SM
MD
LG