Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: A Burtaniya An Tuhumci ‘Yan Kasar Rasha Biyu, Da Laifin Sanya Wa Tsohon Dan Leken Asirin Kasar Rasha Sergei Skriopal Guba

VOA60 Duniya: A Burtaniya An Tuhumci ‘Yan Kasar Rasha Biyu, Da Laifin Sanya Wa Tsohon Dan Leken Asirin Kasar Rasha Sergei Skriopal Guba
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Britain: An tuhumci ‘yan kasar Rasha biyu, Ruslan Boshirov da Alexander Petrov da laifin sanya wa tsohon dan leken asirin kasar Rasha Sergei Skriopal da diyar shi wata guba da sojan Rasha ke anfani da ita, mai suna “Novichok”, wacce ke tuguza jijiyoyi a watan Maris.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG