Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Muryar Amurka Ta Gana Da Manyan 'Yan Takarar Shugaban Kasa Na Najeriya


TASKAR VOA: Muryar Amurka Ta Gana Da Manyan 'Yan Takarar Shugaban Kasa Na Najeriya

No media source currently available

Hira ta mussaman da Aliyu Mustaphan Sokoto ya yi tare da manyan ‘yan takarar zaben shugaban kasa a Najeriya wato Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC da Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP sun yi magana akan wasu muhimman batutuwa.

​
XS
SM
MD
LG