Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Muryar Amurka ta zanta da Bill Gates a birnin Seattle, game da nasarorin da Najeriya ta cimma akan yaki da cuter shan inna

TASKAR VOA: Muryar Amurka ta zanta da Bill Gates a birnin Seattle, game da nasarorin da Najeriya ta cimma akan yaki da cuter shan inna
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:46 0:00

Tun shekara ta 2000 rayuwar mutane masu fama da matsanancin talauci a duniya ta inganta amma har yanzu ana fama da rashin daidaito a fannoni da dama. Wannan, shine bayyanan da rahoton gidauniyar Bill da Melinda Gates ya kunsa da ya shafi shirin raya kasashe na majalisar dinkin duniya.

XS
SM
MD
LG