Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Sudan Ta Kudu, Mataimakin Shugaban Kasar, Riek Machar Da Uwargidansa, Angelina Teny, Sun Kamu Da Cutar Coronavirus

VOA60 AFIRKA: A Sudan Ta Kudu, Mataimakin Shugaban Kasar, Riek Machar Da Uwargidansa, Angelina Teny, Sun Kamu Da Cutar Coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Sudan ta Kudu an tabbatar da cewa mataimakin shugaban kasar, Riek Machar da uwargidansa, Angelina Teny, wacce ke rike da mukamin ministan tsaro, sun kamu da cutar Coronavirus.

​
XS
SM
MD
LG