Labari da Dumi-Duminsa

A Kamaru Shugabanni Na Gwagwarmaya Da Matsalar Aurar Da Yara Kanana


A Kamaru Shugabanni Na Gwagwarmaya Da Matsalar Aurar Da Yara Kanana

No media source currently available

A Kamaru shugabanni mata masu sarautar gargajiya suna gwagwarmayar yaki da auren wuri a wani yanki na kasar da aka fi samun matsalar aurar da yara kanana.

​
XS
SM
MD
LG