Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Za Ta Tallafawa Ukraine Da Biliyoyin Daloli, Maris 11, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya tabo batun tallafin biliyoyin daloli da Amurka za ta bai wa Ukraine, bayan da Majalisar Dokoki ta amince da shirin tallafin, yayin da Rasha ke ci gaba da kai mamaya sannan Ukraine ba tare da ta takale ta ba.

A ranar 24 ga watan Fabrairu Rasha ta fara kai wa Ukraine mamaya, lamarin da ya kasashen duniya da dama suka yi Allah wadai da shi. Hakan ya sa Amurka da kawayenta a yammacin duniya sun kakabawa Rashar da wasu ‘yan kasar takunkumai na karya tattalin arziki.

DUNIYAR AMURKA: Amurka Za Ta Tallafawa Ukraine Da Biliyoyin Daloli - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:22 0:00

XS
SM
MD
LG