Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Mazauna New York Na Nuna Damuwa Kan Yadda Bakin Haure Ke Kwarara Zuwa Birnin - 03 Nuwamba, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Yayin da bakin haure akalla dubu 10 ke shiga birnin New York a kowane wata a kwanan nan, mazauna birnin wanda ya fi yawan Jama’a a Amurka sun fara nuna damuwa kan tarin mutanen da ke kara cunkusuwa a birnin. Hakan ya sa hukumomi su ma suka fara laluben hanyoyin da za a shawo kan wannan matsala.

Saurari cikakken shirin:

DUNIYAR AMURKA: Mazauna New York Na Nuna Damuwa Kan Yadda Bakin Haure Ke Kwarara Zuwa Birnin - 5'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG