Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Kasafin Kudin Da Za Ta Iya Tsayar Da Ayyukan Ma'aikatun Gwamnatin Amurka, Satumba 29, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan za ku ji cewa, tsohon shugban Amurk Donald Trump, na shirin daukaka kara, bayan da wata kotun New York ta same shi da laifin zuzuta darajar kadarorinsa – wato ya kara musu kudi cikin shekaru da dama da ya kwashe yana harkokin kasuwancinsa – don amfanin kansa.

Daukacin ayyukan gwamnati a nan Amurka na fuskantar barazanar tsayawa cik yayin da ake ci gaba da samun rashin jituwa a Majalisar dokokin Amurkar kan kasafin kudin da gwamnatin za ta kashe cikin watannin 12 masu zuwa.

Wannan na daga cikin batutuwa da shirin zai duba a wannan mako.

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Kasafin Kudin Da Za Ta Iya Tsayar Da Ayyukan Ma'aikatun Gwamnatin Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG