Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Dambarwar Sarauta A Masarautar Kano Ta Sa An Samu Sarakuna Biyu


TASKAR VOA: Dambarwar Sarauta A Masarautar Kano Ta Sa An Samu Sarakuna Biyu

No media source currently available

Dambarwar sarauta a masarautar Kano ta sa a karon farko cikin tarihi, an samu sarakuna biyu da kowanne ke zaman fada a matsayin sarkin Kano – kuma a cikin birin na Kano

​
XS
SM
MD
LG