Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira da Ahmed Gambo Salman Kashi Na Daya- Fabrairu, 26, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun yi hira da mawakin da aka fi sani da Amady, mun kuma bada labarin wani dattijo da ya yi fama da mura hancin shi ya toshe ya ki jin magani, sai ya je kasuwa ya sayi man zafi ya cusa a hanci zafi ya ruda shi.

Saurari cikakken shirin:

A Bari Ya Huce: Hira Da Ahmed Gambo Salman Kashi Na Daya-24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:26 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG