Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira Da Mansour Sani- Kashi Na Biyu- Maris, 09, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, mun gabatar da kashi na biyu na hira da sabon wakilin Sashen Hausa wanda kuma fitaccen mawaki ne a Maradi, Mansour Sani. Mun kuma bada labarin wani mai gida da ya yi kokarin fitar da wata kuliya daga gidan shi amma ya rika gamuwa da cikas.

Saurari cikakken shirin ka sha dariya:

A Bari Ya Huce: Hira Da Mansour Sani Kashi Na Biyu -24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:05 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG