Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Bafulllatani Da Malamin Lissafi, 13, 2021


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wani Bafullatani da ya shiga makaranta har ya kai aji daya a makarantar sakandare. Wata rana malamin lissafi yana koyarwa sai ya tashi Bafullatani ya tambaye shi amsar daya a tara da daya . Ya rubuta 1+ 1 a allo ya ce Bafullatanin ya je ya rubuwa amsa. Maimakon ya sa biyu sai ya rubuta sha daya `11, aka yi, aka yi ya gyara, yace allambaran haka amsar ta ke. Da malamin ya gaji sai ya kira wani dalibi Babarbare ya ce ya je ya koya wa Bafullatanin kafin gobe su dawo ya bada amsar. Sai Babarbaren ya sa Bafullatani ya sayi dafaffen kwai biyu ya zo da su aji gobe.

Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya faru:

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG