Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Dawo Lafiya- Sama Da Mutane 700 Suka Mutu Ta Hanyar Hatsiran Ababen Hawa A Watannin Ukun Farkon 2022


Baba Makeri
Baba Makeri

Masu ruwa da tsaki a harkar sufuri a kasar Ghana sun fitar da wasu alkalumma masu daga hankali inda sama da mutane 700 suka mutu ta hanyar hatsiran ababen hawa a Ghana a watannin ukun farkon wannan shekarar 2022.

Wadannan alkalumma sun firgita al’ummar kasar da suke bayyana damuwa a kan wannan lamari. A don haka ne kuma wannan shiri zai bi diddigin wannan batu domin jin inda ake samun kalubalen dake sanadiyar asarar rayukan.

Sakataren Kungiyar Masu Sufuri Masu Zaman Kansu na Ghana (GPRTU), Muhammadu Kana Abdul Rahman ne ya mana fashin baki a kan wannan batu.

Shirin A Dawo Lafiya Na Ranar 04-16-2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:41 0:00

XS
SM
MD
LG