Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Najeriya ba Jam'iya, Sai Kungiyoyin Masu Neman Mulki


'Yan bangar siyasa. (File Photo)

A cewar Ishaya Bajama a hirar su da Grace Alheri Abdu.

Bayan hare-haren da 'yan bangar siyasa ke kaiwa 'yan yakin neman zaben da ba 'yan jam'iyun su ba a sassan Najeriya daban-daban, Grace Alheri Abdu da Ishaya Bajama sun tattauna a kan wannan matsala da ta kunno kai a gabannin zaben da ke shirin yi kwanan nan a Najeriya.

Ishaya Bajama dan gwagwarmayar kare hakkokin bil Adama da rajin ci gaban kasa, har wa yau mai sharhi ne kuma mai fashin bakin al'amuran yau da kullum a Najeriya.

A Najeriya ba Jam'iya, Sai Kungiyoyin Masu Neman Mulki - 4'39"
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:39 0:00
Shiga Kai Tsaye

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG