Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An kaddamar da mutum-mutumin Maradona a Naples Ranar Da Ya Cika Shekara Da Rasuwa


An kaddamar da mutum-mutumin Maradona a Naples Ranar Da Ya Cika Shekara Da Rasuwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:43 0:00

Daruruwan magoya baya suka karrama fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ranar 25, ga watan Nuwamba 2021, da ya cika shekara guda da mutuwa.

Daruruwan magoya baya suka karrama fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ranar 25, ga watan Nuwamba 2021, da ya cika shekara guda da mutuwa. Yayinda al’ummar Naples suka kaddamar da wani mutum-mutumin zakaran kwallon kafa na duniya dan kasar Argentina a kofar shiga filin wasan da ake kira da sunan shi.
XS
SM
MD
LG