Accessibility links

Wadansu 'yan bindiga sun kai hari kan wadansu mutane a wani gidan mai agarin Poteskum da misalin karfe daya na rana.

Wasu 'yan bindiga d a iron rana yau suka kai hari a wani gidan mai na Texaco dake garin Poteskum suka kashe mutane hudu nan take. Ana kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai harin.

Wan nan harin daban ne da wadda aka kai kan wata mashaya har aka halaka mutane takwas a daren Talata.

Wani da aka yi abun kan idonsa yace mutanen da suka zo kan babura suka tsere bayan sun aikata wan nan mummunar aiki.

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG