Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Harin Kutsen Injuna Masu Kwakwalwa A Kasashe Saba'in Da Hudu


Unemployment Benefits

Yunkurin satar shiga harkokin injunan masu kwakwalwa da suka hada harda kafofin sadarwa na kamfanoni da cibiyoyin jama’a a duk fadin duniya da aka lakawa suna harin Ransomware ko kuma Ransomware attack da turanci, tayi barna sosai domin tasa harkokin wasu kamfanoni da masana’antu tsayawa cik.

A yayinda aka kai kimamin hari ko satar shiga ko kuma kutsawa injunan masu kwakwalwa dubu arba’in da biyar a kasashe saba’in da hudu, harin na ransomware hari ne dake auna harkokin kamfanoni da masana’antu dana jama’a harma su bukaci kudi daga hannun wadanda wannan abun zamba ya rutsa da su, domin a daina satar shiga harkokin su.

Wannan al’amari ya fari jiya a Ingila yayi barna sosai a asibitocin kasar. Su kan yi amfani da wata dabarar da idan suka kutsa injin mai kwakwalwa, to sai ya bazu zuwa harkokin sauran injunan masu kwakwalwa wadanda basu da ingatttacen tsari na kare harkokin su.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG