Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rahotanni daga arewacin Jihar Adamawa na cewa wasu ‘yan bindiga da ake zaton ‘yan Boko Haram ne.

Sun afkawa garuruwan Uba dake tsakanin Jihar Borno da Adamawa kamar yadda za ku ji a cikin rahoton da Ibrahim Abdulaziz ya aiko:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Shiga Kai Tsaye

Kamar yadda wakilin na mu Ibrahim Abdulaziz yayi karin bayani, kawo yanzu dai hukumomin tsaro ba su ce komai ba amma Mr. P.P Elisha kakakin gwamnan jihar Adamawa ya ce jama’a su kwantar da hankulan su, kuma su bi shawarar jami’an tsaron dake wuraren don a kawo karshen wannan abu.


XS
SM
MD
LG