Accessibility links

RAHOTO NA MUSAMMAN: Tunawa da Daliban Chibok - Me Ya Faru Daren da Aka Sace Daliban?


Wata mahafiyar daya daga cikin'yan mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok wadda kuma ba'a tantance ko wacece ba ta hasala yayin da ake taron manema labaran a Legas ranar 5 ga watan Yuni, 2014.

Tunawa da Daliban Chibok, babi na 1.

Me iyayensu suka gani da sukayi kokarin ceto su?

Wani martani iyaye mata suka mayar ga gwamnatin Najeriya biyo bayan sace daliban Chibok?

Da gaske ne mayaka sun daura aure da wasunsu?

Akwai duka amsoshi a wannnan rahoto na musamman daga sashen Hausa na Muryar Amurka.

Yawan lokacinda ya wuce tun daga ranar da aka sace ‘yan matan Chibok.

XS
SM
MD
LG