Accessibility links

An Kashe Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria a Wani Hari Cikin Dare


Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria (Mallaka-Rasheed)

Wasu 'yan bindigar da ba a san ko su wanene ba sun bindige shaihin malamin cikin dare tare da matarsa da dansa

Wasu &#39;yan bindigar da ba a san ko su wanene ba sun bindige suka kashe shaihin malamin Sunni, Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria, cikin dare a garin Zaria. An kashe shi tare da matarsa da dansa.&nbsp;<br /> <br /> Wani mukarrabin malamin, Sheikh Abbas Isa Lauya Zaria, ya tabbatarwa VOA abkuwar wannan lamarin.
XS
SM
MD
LG