Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Nada Abubakar Shehu Abubakar a Zaman Sabon Sarkin Gombe Yau Jumma'a 6 Yuni 2014

Mai algaitar Sarkin Gombe yana busa taken sabon sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar, Wanda aka nada yau jumma'a 6 Yuni, 2014. Sabon Sarkin shi ne karami daga cikin 'ya'yan marigayi Sarkin Shehu Usman Abubakar, Wanda ya rasu a makon jiya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG