Accessibility links

An Sake Kai Hari A Gidan Shugaban Karamar Hukumar Mubi

  • Grace Alheri Abdu

Makamai Da aka kwace daga hannun wadansu mayaka
Mazauna karamar hukumar Mubi na zaman dar-dar sakamakon harin da wadansu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai gidan shugaban kasaramar hukumar karo na biyu. Sai dai shugaban karamar hukumar ya tsallake rijiya da baya, domin baya gida a daidai lokacin da ‘yan bindigan suka kai harin.

Wakilinmu Ibrahim Abdul’aziz ya ruwaito cewa, sau da dama dai ana danganta irin wadannan hare haren da ‘yan fashi da makamai.

Ra’ayinka

Show comments

XS
SM
MD
LG