Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Fuskantar Tsananin Sanyi a Amurka


Tsanannin sanyi da ake fama da shi a Amurka wanda aka ce ya hallaka akalla mutane tara a ‘yan makonnin nan, yana ci gaba da jefa mutane cikin mawuyacin hali kuma masana hasashen yanayi na cewa har yanzu ba a ga komai ba tukunna.

Jiya Talata ne hukumar hasashen yanayi ta Amurka ta fitar da gargadin yanayin sanyi mai kankara da tace zai abkawa har jihohin Amurka 40.

Gargadin matsanancin sanyin zata kasance har zuwa yau Laraba a jihohin daaka sansu da yanayin zafi irinsu Texas da Louisiana da Mississippi da kuma Alabama.

Asibitoci dake fadin Amurka na samun karuwar yawan mutanen da ke neman kulawa daga cututtukan da suka shafi sanyi.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG