Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar wasan kwalon kafa ta Nigeria tayi zaman aka Siasia


Samson Siasia

Alhamis din din hukumar wasan kwalon kafa ta Nigeria da ake cewa NFF a takaice tayi zama na musamman akan mai koyar da wasani Samson Siasia

Alhamis din nan hukumar wasan kwalon kafa ta Nigeria da ake cewa NFF a takaice tayi zama na musamman, domin nazarin kura kurai da matakin ladaptarwa daya kamata ta dauka gameda zargin da ake yiwa mai koyar da wasani ko kuma Coach Samson Siasia

Ga hirar da Aliyu Mustapha yayi da shugaban hukumar shirya wasanin kwalon kafa ta Nigeria NFF, Alhaji Aminu Maigari, domi sanin abinda ya janyo jinkiri wajen daukan matakin daya dace.

Aika Sharhinka

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG