Accessibility links

Hukumar zaben Nigeria na duba matsalolin da aka fuskanta a zaben 2011

Hukumar zaben Nigeria tace tana bitar wasu daga cikin matsalolin da aka fuskanta a lokacin zaben da aka yi a shekarar 2011. Daga cikin matsalolin harda wadanda aka fuskanta wajen aiki da na’urorin zabe. Wakiliyar Muryar Amurka (VOA) a Abuja, Medina Dauda ta hada mana rahoto kan lamarin:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG