Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ba Rashin Ingancin Na'ura Bane


Yau kwanaki goma sha daya kennen da aka dakatar da tace mai a matattar mai na kasar jamhuriyar Niger, saboda matsalar na’ura a matattar man .

Wani jami’in matattar man Malam Magaji Dada, ya shedawa wakiliyar muryar Amurka, cewar kasar na hasarar makudan kudade sanadiyar rashin aikin matattar man.

Yakuma kara da cewa babu gaskiya a cewa rashin inganci naurori ne ya kawo matsalar da aka samu, ya kuma yi tir da rade radin da ake na danganta matsalar matattar mani cewa ko rashin jituwa ne tsakanin Gwamnatin Nijar da masu saka jari na Kasar china.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:46 0:00

XS
SM
MD
LG