Accessibility links

Gwamnatin Najeriya Tace Babu Damar Auren Jinsi Daya A Kasar

  • Aliyu Imam

Shugaba Goodluck Jonathan.

Majalisar zartaswa karkakashin jagorancin shugaba Goodluck Jonathan tace babu damar a kayle 'yan luwadi da masu yin madugo suyi aure a Najeriya.

Duk da bukata ko shawara da Majalisar Dinkin Duniya ta baiwa Najeriya cewa ta bari 'yan jinsi daya suyi aure, da kuma batun dakatar da hukuncin kisa.

Laraban nan ne majalisar zartaswa ta yanke wannan shawara akarshen taronta na mako mako da tayi a Abuja.

Ministan yada labarai na Najeriya Labaran Maku, ya bada karin haske kan shawarwarin da majalisar ta yanke a zamanta na yau, cikin wannan rahoto da Umar Farouk Musa ya aiko mana daga Abuja.

XS
SM
MD
LG