Accessibility links

Babu Dalilin Rashin Zaman Lafiya Tsakanin Musulmi Da Kirista-Sheikh Dahiru Bauci

  • Aliyu Imam

Wani hari da aka kai a kasuwar shanu a jihar Yobe.

Babban malamin addinin Islaman nan Sheikh Dahiru Bauci yace babu daliln da zai s a a samu rikici tsakanin musulmi da kirista a Najeriya.

Fitaccen mai wa'azin Islaman yana magane ne lokacin da ya karbi tawagar kiristoci wadanda suka kai masa ziyara a gidansa domimn zaman buda baki.

Sheikh Dahiru Bauci yace duka addinan biyu suna horarswa ne kan bukatar zaman lafiya. ga rahoto daga bakin wakilinmu na Kaduna Lawal Isa Ikara ya aiko mana.

XS
SM
MD
LG