Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bauchi Emir


Bauchi Emir

Bayan an shafe tsahon kwanaki shida ana kokarin samun wanda zai gaji sarkin Bauchi Alh. Sulaiman Adamu wanda Allah ya yiwa rasuwa, a daren jiya Alhamis an sanar da mallam Rilwanu Sulemani a matsayin sabon sarki na goma sha daya a masarautar. Sakataren gwamnatin jihar Bauchi Barrister Ahmed Ibrahim Danjita ne ya sanar da haka da misalin karfe goma sha daya na dare. Sai dai wani jinin sarautar wanda bai ji dadin wannan sanarwar ba ya bayyana cewa akwai kura kurai bisa yadda aka gudanar da zaben sarkin.

XS
SM
MD
LG