Accessibility links

Boko Haram: Kashi Na Daya:- Kisa Da Tsoratar Da Jama'a


A kashin farko na shiri na musamman kan Boko Haram, hotunan bidiyon da suke dauka sun nuna yadda suke tsoratar da jama'a dopmin su yi musu biyayya. Zamu leka kotunsu a garin Kumshe, wanda suka sanya ma suna Dimashka (Damascus) a kusa da garin Banki a Jihar Borno.

XS
SM
MD
LG