Accessibility links

Boko Haram: Kashi Na Uku - Gurbata Addinin Musulunci


A cikin kashi na uku na rahoton bidiyo a kan kungiyar Boko Haram, an ga alamun baraka a tsakaninsu bayan da wani manzo na Abubakar Shekau ya bayyana a Kumshe yana bayyana wasu malaman kungiyar a zaman munafukai, yayin da wasu sanannun malamai suka ce babu fahimtar addini a akida irin ta Boko Haram

XS
SM
MD
LG