Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Wanda Yace Shi Ya Tayar Da Bam A Zabarmari da Maiduguri a Yuli


Boko Haram: Wanda Yace Shi Ya Tayar Da Bam A Zabarmari da Maiduguri a Yuli
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:14 0:00

Wadanda suka kai harin bam a Zabarmari lokacin bukin Sallah da kuma a Maiduguri, su na cika bakin wannan danyen aiki nasu. An kai hare-haren kunar-bakin-wake a Zabarmari a watan Yulin 2015. In har harin na kunar-bakin-wake ne, ta yaya wannan dan Boko Haram da suke kira Sheikh Tahiru yake daukar alhakin kai harin. Ko dai shine ya tayar da bam din dake jikin 'yan kunar-bakin-waken? Ba mu san ko wadannan 'yan Boko Haram suna nan da rai ko kuma sojoji sun kashe su a bakin daga ba.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG