Accessibility links

Boko Haram: Kashi Na Biyu - Yadda Suke Shiryawa Da Kai Hare-Hare


A kashi na biyu na rahoton bidiyo na musamman kan Boko Haram, zamu ga yadda suke zama su shirya kai hare-hare, da irin wa'azin da ake yi wa mayaka, da yadda ake turo musu kwamandojin yaki daga wasu wurare, da yadda suke tafiyar da fada, da kuma irin abubuwan da su kan biyo bayan kai farmakinsu

XS
SM
MD
LG