Accessibility links

Boko Haram: Kashi Na Hudu - Barnar Boko Haram, Da Kokarin Gyara


A cikin kashi na hudu na rahotannin bidiyo na musamman kan Boko Haram, yau zamu ga irin barnar da aka yi a wannan yakin, musamman a Jihar Borno, da kokarin da ake yi na sake gina birane, garuruwa da kauyukan da aka lalata su baki daya.

XS
SM
MD
LG