Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Borno: Dakarun Hadin Gwiwa Sun Sami Nasara Kan Mayakan Boko Haram

Hadin gwiwar dakarun Najeriya da na kasashen yankin tafkin Chadi sun sake samun wani gagarumar nasara a wata fafatawa da suka yi a Arewacin jihar Borno.

Sansanin 'yan kungiyar Boko Haram da dakarin hadin gwiwa suka kai farmaki (Hoto: Shafin Twitter Na Dakarun Najeriya) Photo: Twitter

Hadin gwiwar dakarun Najeriya da na kasashen yankin tafkin Chadi sun sake samun wani gagarumar nasara a wata fafatawa da suka yi a Arewacin jihar Borno.

XS
SM
MD
LG