Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya Amince Da Dokar Rage Shekarun Tsayawa Takara

Shugaba Buhari ya rattaba hannu ranar Alhamis 31 ga watan Mayu kan kudirin rage shekarun tsayawa takara na 'Not Too Young To Run' a zauren majalisar zartaswarsa na fadar shugaban Najeriya a Abuja.

XS
SM
MD
LG